JoltVib

Yadda Abacha ya yaudari yan siyasa ya dane kujerar shugaban kasa, Janar IBB

Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya yi waiwaye kan abinda ya faru lokacin da ya nada gwamnatin rikon kwarya a 1993Yan watanni bayan sauka daga mulki, Janar Abacha ya yiwa Ernest Shonekan juyin mulkiJanar Abacha ya mulki Najeriya daga 1993 zuwa 1998 da Allah ya dauki ransaMinna - Tsohon Shugaban kasan mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, wanda aka fi sani da IBB Maradona ya bayyana yadda marigayi Janar Sani Abacha ya dane karagar mulki.

Yellow and blue Aso Ebi

Aso Ebi color combinations – this is what occupies the minds of brides and bridesmaids on the verge of the wedding day. Which colors go together well? Which colors will create the desirable mood? Which colors will make the wedding a day to remember? There are several ideas, which are both classic and fresh at the same time. Let’s check them out! Yellow and blue color combinationsThe color blue has always been an attribute of royal persons.

'Tinubu Ya Yi Watsi da Mu Bayan Zaben 2023', Shugabannin Mata Na APC Sun Koka

Kungiyar shugabannin mata na jam’iyyar APC na jihohi 37 sun koka kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya ware su a rabon mukaman siyasaShugabar kungiyar, Patricia Yakubu, ta ce abin takaici ne yadda Tinubu ya ki tunawa da su duk da irin fadi tashin da suka yi a zaben 2023Da ya ke mayar da martani, shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje, ya ba matan tabbacin cewa nan gaba kadan za a waiwaye suSani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al'amuran yau da kullum da kuma siyasa.

'Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba da Jariri Tare da Mahaifiyarsa a Kaduna

Wani jariri mai kwana bakwai a duniya tare da mahaifiyarsa sun faɗa hannun ƴan bindiga bayan sun tare motarsu a kan hanyaƳan bindigan sun sace su ne tare da wasu mata huɗu da direbansu yayin da suke kan hanyar dawowa daga kasuwa a ƙaramar hukumar Kagarko ta jihar KadunaMiyagun sun tuntuɓi iyalan mutanen da suka sace inda suka buƙaci a biya su Naira miliyan 25 a matsayin kuɗin fansa kafin su sake suEditan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al'amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi

"I Was in the Bathroom": Nigerian Woman Cries out over Damage Her Little Daughter Did, Shares Photo

A Nigerian woman has lamented online over what her little daughter pulled off while she was out of sightAccording to her, she was in the bathroom doing her child's laundry and it dawned on her the kid had been quiet for a while She sarcastically hailed the child as a thoughtful one and sought the opinions of other mums who have experienced suchNorah Bonnison, a Nigerian mum, has shown the great damage her little daughter did to their apartment's wall while she was in the bathroom.